KARSHEN LUWADI MUGUN
ABOKI MABUDIN WAHALA
PART 4
@na Faisal Ahmad
07050222260
Yace "ko zamu tafi bazamu Dade ba" na hau kan mashin din
muka tafi sai gamu a nassarawa
G.R.A
Wani gidan abinci ne muka tsaya
abakin parking surface na
sauka a yakafe mashin dinshi muka shiga ciki muka zauna jim
kadan sai ga saver ta zo tace "mai
za,a kawo muku" dauda
naji yace a hado mana special
food guda biyu dauda ya cemin
mutu mina abin ai yayi ko ? ehh yayi amma dauda kana da
kudin da zaka biya su ? don ni wlh
bani da kudin da zan biya su
iya kudi na naira dari tara nake
magani kuma da su nake san
tafiya school gobe dauda ya kama dariya ya ce "shaheed daga
yau ka daina matsalar kudi.
A ka kawo mana abinci da lemuka
kala kala da ruwan roba da
farfesun naman rago kai a wannan
ranar naga duniya muka gama ci muka goge bakin.
Ina jira naga dauda ya bada kudi
sai gani nai ya ciro wani card
daga cikin walet din sa a she katin
ATM ne naga ya mikika
musu sunkar ba sun saka shi a cikin Wata porke money suka
cire kudin su suka miko mai katin
sa gaskiya nayi mamaki abin
sai da ya birgeni
Baki na sai da ya kasa yin shuru
na tambayi dauda na ce abincin nawa muka ci ? Yace
"basu da yawa abin cin dubu
hudu da dari biyar muka ci" sai da
na rike baki nace kasan
yanda ake karancin kudi amma
kasa muka kashe wannan kudin mai yawa haba dauda
"abokina ai wannan bako mai ba
ne in muku koma Gida anjima
zaka rakani musuyo kaya
abourtik " nace na amince Allah ya
kaimu anjiman ya saukeni ako far gida ya zaro kudi naira
dubu biyu yamiko min nai
kamar bazan karba ba amma dana
tuna wannan lokacin ina
cikin matsanaicin rashin sai na
amsa mukai sallama Da misalin karfe 8:30 pm sai naji
sallama ina lekowa sai naga
dauda ne nace mai ina zuwa fitowa
ta ke da wuya sai naga
dauda ya na kallo na yana wani irin
murmushi sai naji yace "haba mutu mina kai da nace zaka
rakani musuyo kaya amma
naga kamar ka manta "na ce a,a
ba man tawa nai ba dama ina
jiran zuwan kane muka hau
mashin dinsa muka tafi sai gamu a wani shagon siyar da kayan sawa
ina biye da dauda muka
shiga cikin ya duba kaya masu
kyau kusan kala biyar sai jinai
ya cemin " shaheed naga har
yanzu baka dauka ba ko so kake sai na gama sannan muza bi
naka"na bude baki nace dauda
ina san siyan kaya amma sai nan
da kar shen wata zan siya
amma Yan zu ba wannan maganar
tunda ban da yan canji agurina sai jinai dauda ya rikeni
yana "haba abokina yan zu mun
zama daya dauki abin da yai maka
a ranka kar ka damu ban
san lokacin da ga bana ya fadi ba
amma a haka zuciyata ta dake na zabi kala biyu riga da
wando masu kyau masu tsada
mu kaje bangaran Yan ta kalma
muka zaba kai in ta kai ce ma
a wannan ranar Sai da dauda ya
kashe mana kusan nair dubu sittin 60000 na rike mana kayan
muka dawo dauda ya saukeni
a ko far Gida ya bani jakar kaya
na " mai ya sa wayar ka bata
shiga in na kira ka" nace wayar ta
fada ruwa amma na kai ta gurin gyara "abokina ka kwantar
da hankalin ka
gobe sai muje musiyo Wata wayar
nai mishi godiya mukai
sallama Shi gata shago ke da
wuya na kwanta ina murna can sai naji gabana ya fadi sai na fara
tunanu inata zancen zuci ina
cewa !!! kai yan zu fa duniya ba
gaskiya wai dauda wanne irin
aiki ya samu har ya daina aikin
hotal ne ? kokuma wanine ya manta jakar kudin acikin hotal din
su dauda daya ke aiki ya
abin yake
nan zuciyata taci gaba da
bujuromin da zantuka kala,kala
taci gaba da cewa ko dai dauda ya
shiga kungiyar nan ta a siri ko
dai mafiya ya fara yi ne Kai !!
amma abin da manaki sai jinai
zuciyata tana ban shawara akan in
amma wannan sana,ar yakeyi ina ruwana ahaka na
kwana ina ta tunanin yanda dauda
badu yake fa tsaka da kudi
Washe gari da misalin karfe
4:00pm sai ga dauda ya zo yasa
meni muka gaisa sai jinai ya cemin "shaheed amma kayan nan
sunma kyau kamar wata sabuwar
amarya" na danyi murmushi
na ce amarya kuma ? "Kai amma
gani nai summa kyau ai abin
a ya bane " muka danyi murmushi nace kai amma dauda baka
rabo da zolaya.
Akaha muka hau mashin din dauda
muna tafiya muna hira har
ya ke cemin "nanda kwana goma
zan gama ginin gida na sannan sai in siyi sabuwar mota"
ba,abinda zuciyata take
fadamin sai cemin take ko dai
gidan su dauda suna da injin
buga kudi ne acikin gidan su nan
zuciyata ta dawo daga tunanin da take saboda maganar
da dauda ya fada ita ce tai
saurin dawo dani daga tuanin da
nakeyi "shaheed in muka
dawo daga siyan waya sai mubiya
hotal mudan huta ko????
Wednesday, May 15, 2019
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
ads1
Author Details
new platform in northern arewa


No comments:
Post a Comment