- HAUSA NOVELS BOOKS AYAU

People Online

Breaking

ads

Wednesday, May 15, 2019

KARSHEN LUWADI MUGUN ABOKI MABUDIN WAHALA PART 5 @na Faisal Ahmad 07050222260 Bamu jima muna tafiya ba sai gamu a Beirut kasuwar yan wayo yi muka shiga wani shago da shigar mu idona ya fara hangomin wayoyin zamani Sai jinai dauda ya cemin "wacce ya kamata ka zaba" nace duk wanda ka daukar min tayi Sai gani nai ya dau ko wata waya kirar blackberry Z30 aka fada mana kudin ta dauda ya kirgo kudi ya biya muka futo muka hau mashin sai gamu a kofar wani babban hotal Nan naji gabana yai mugun faduwa !!! Saboda ban taba zuwa hotal ba sai dai labarin nake ji a wajan su prince shima labarin sai in sun dawo daga gidan rawa. Su kansu inaji suna cewa wannan hotal din Bakaranin mai kudi bane ya ke iya kamawa amma sai gashi yau nine zan shiga cikin sa, Nayi mamakin yanda muka shiga cikin hotal din ba wani Wanda ya tambaye mu har muka isa bakin wata kofa mai number 0041 sai gani nai dauda ya curo wani card mai kama da ATM ya zura shi acikin kofar da kin sai gani nai kofar ta na budewa Kai gaskiya abin ya ban mamaki abinda muke gani acikin film din turawa amma yau sai gashi ina gani, Shigarmu ke da wuya kai na ya juye naga kamar awata sabuwar duniya muke kai wannan dakin ko gidan manyan masu kudi sai an bin cika. Muka samu guri muka zauna abakin gado, Na tambayi dauda nace wannan hotal din nawa ake biya duk kwana daya dauda yace"wannan dakin yakai ki manin naira dubu arba,in da biyar 45000" cikin tambaya nace dauda wai yanzu mutum ne yake biyan wannan kudin Ko kuma?? Dauda yayi dariya sai jinai yace "tsaya in tashi inje in watsa ruwa saboda yau mai gida zai dawo" yatashi ya shiga wani irin ban daki mai kama da gidan glass ya shiga ya watsa ruwa ya fito daga shi sai wata yar karamar Riga ya cemin "shaheed ya kamata kai ma kashiga kadan watsa ruwa sabo da yau anyi rana " natashi na shiga nima na dan watsa ruwa na fito ya dauko wani turare mai kamshi ya feshe duka cikin dakin Minti kadan dakin ya dau wani rin kamshi Kai amma wanna turaran ya shigar min har tsakiyar kaina ban taba jin irin wannan turarenba dauda ya bude wata durowa irin ta jikin bango ya dauko wani man shafawa ya cemin"wannan maganin ciwon baya ne" ya cire rigar sa ya kwanta akan gado yace in shafa masa nakarba na bude robar na lakato na fara sha fa masa sai jinai yana wani irin nishi kasa.kasa yace in bar shi haka yatashi zaune yace "shaheed kai ma kana so in shafa maka"cikin sauri nace a,a saboda ni bana ciwon baya sai naga yana dariya akaro na biyu yace " tsaya in tashi in dafamana shayi nasan kai ma abocin shan shayi ne " Ya tashi ya dafamana shayi a cupy herta ya dauko wani irin ganyan shayi wanda bantaba ganin irin saba, Amma banyi mamaki ba tunda ba,a Gida muke ba muna cikin Wata sabuwar daula ce minti kadan sai gashi da kofuna guda biyu a hannun sa ya mikomin daya ina karba naji wani irin kamshi ya daki hanci na ya zauna muna sha muna hira nace kai !! amma wannan shayin yayi dadi so sai dauda yace "ai dole in karrama ka a wannan ranar minti kadan sai jinai han kalina ya fara gushewa can sai jinai ina limshe ido jiki na bakwari ina magana a hankali naga dauda yana matsowa kusa dani.....

No comments:

Post a Comment

ads1